logo

Rundunar 'Yan Sandan Nigeria Tayi Nasarar Kame Wasu 'Yan Fashin Da Makami Dake Fashi Tsakanin Abuja Da Kaduna

Rundunar ‘yan sandan Nigeria tayi nasarar kame wasu manya-manyan barayi.
Su dai wadannan barayin suna aiwatar da wannan mummunar sanaar tasu ce akan hanyar Abuja zuwa Kaduna.
Wasu daga cikin barayin sun bayyana rashin aikin yi a matsayin dalilin da yasa suka shiga sata.
Rundunar ‘yan sandar tace ba zatayi kasa a gwiwa ba har sai ta murkushe masu wannan mummunar sanaar cikin kasa.

Tags

advertisement centil

This blog is created for your interest and in our interest as well as a website and social media sharing info Interest and Other Entertainment.